LABARAI/NEWS

Wasu abubuwa da baku sani ba a cikin shirin me dogon zango ku duba ku gani

Wasu abubuwa da baku sani ba a cikin shirin me dogon zango ku duba ku gani

Bayan zuwan iyayen Lukman gurin Rabiu mahaifin Sumayya ya tabbatar musu dacewa hakika anriga anyiwa Sumayya Baiko da Aliyu Presido wanda har abun yaso ya janyo cece kuce

 

tsakanin su daga bisani dai suka tashi sukabar gidan a fusace bayan zuwan su gida mahaifin Lukman ya sanar dashi cewa dole ya hakura da Sumayya amma lukuman ya nuna shi bazai iyaba inda ya fizge motarshi izuwa gidansu ita Sumayyar

 

 

Ma’aikatan gidan yari sun kwace Baba dan Audu a hannun rumfa inda Baba dan Audu ya nemi a mayar dashi clinic domin gudun abunda Rumfa zai iya aikata masa

 

haka kuma fursunoni suna shirin marawa Rumfa baya domin yazama Sarkin gida yayin da Baba dan Audu ya shiga matukar tashin hankali

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button