Wasu da ake zargin ƴan ƙungiyar IPOB ne suka kashe matar mai suna Harira Jibril mai shekara 32 da ƴaƴanta Fatima mai shekara tara da Khadijah mai shekara bakwai da Hadiza mai shekara biyar da Zaituna mai shekara biyu da wasu aƙalla mutum shida a jihar.

“Kisan Fatima da yayanta hudu tare da wasu yan Arewa guda shida wanda aka yi jiya a Anambra ba tare da wani laifi da suka aikata, ba wata kalubale ne ga duk yan uwanmu – shugabanni, marubuta, masu sharhi da yan jarida – wadanda suka yi azarbabin yin Allawaddai da kisan Deborah a Sokoto wadda kowa ya san laifinta.
Ko zamu sake jin muryarsu a yanzu?
✍️ Professor Mansur Sokoto”
The Names and age of the Mother and her 4 Children brutally murdered by Igbo IPOB Terrorist!
Harira Jibril……32(Mother)
Fatima…………….9
Khadija…………….7
Hadiza…………….5
Zaituna……………2
May their killers and all their silent supporters never know peace!!!!

Allah ya gafarta mata.
Wai har tafamusu akeyi sunkashe banza kenan,,,,, ALLAH ya isammu ga duk wanda ke da ikon magana beyiba,,,, kuma ba’afi kare iya kwanciya ba wlh if u know u know