Videos

Wasu hotunan Maryam Yahaya tare da kannanta sun dauki hankulan jama’a

Wasu hotunan Maryam Yahaya tare da kannanta sun dauki hankulan jama’a

Jaruma a masana’antar kannywood wacce take da kananan shekaru sannan kuma take kan Gaba wajen taka muhimmiyar rawa acikin kannywood musamman acikin finafinai kowa yakan yabon indak wajen aiki ne takan yi iya bakin kokarinta wajen ganin ta farantawa masoyanta

An ganta acikin wani hoto gwanin sha’awa da kuma kayatarwa wanda duk wanda ya gani abin zai yi matukar matatar dashi domin yadda kowa yake son Dan uwansa ashe itama haka take son nata yan uwan ba kamar ragowar wasu jaruman ba wanda Bama a ganin dangin su koda kuwa acikin hotone

Hotunan sunyi matuka wanda babu wanda bai yabi yadda wannan hotunan sukayi kyau ba saboda an ganta Cikin walwala da fara’a da kuma nishadi domin dan uwa yanada dadi sosai kuma babu wanda baya alfahari dasu

Ance Maryam Yahaya tafi kowacce jaruma shiga cikin yan uwanta saboda akai akai ana yawon ganinta hade da fuskokin yan wanta acikin bidiyo ko kuma hotu wanda shune hujjar mutane na fadar wannan maganar

Jarumar da bata dade da warkewa daga wata cuta da tayiba wanda da yawa mutane sun fiddaran cewa wannan jarumar kan iya rayuwa amma bisa ikon Allah sai gashi tama fida cikakkiyar lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button