Girki Adon UwargidaDaga Malaman muNishadi

Wasu Nau’ukan Mata Guda Biyar

Wasu Nau’ukan Mata Guda Biyar

Aminci Hausa TV

Bari na fadamuku jerin wasu mata guda uku da ba a zina dasu cikin sauki.
Sai ba ina nufin basa zina bane kwata-kwata. Ba dai za a yaudaresu cikin sauki. Wanda nan matayen guda 3 sune.
Ta farko macen da take da yawan magana. Muddin mace mai farar farar da jamma’a ce tana shiga mutane sosai Kuma bata wuyan sabo da mutane. Alhaji irin wadannan matan basu da saukin kwantarwa sai dan karen dabara cin kudin maza.
Ta biyu itace macen da a kullum tana cikin maza. Kamin ka ganta da mace daya sai ka ganta da maza goma. Bata tsoron shiga maza sune abokan huldarta. Malam wannan macen sai ta yi tsirara ma amma zina dana miji taki yi.

Aminci Hausa TV

Ta ukunsu itace macen da bata jin nauyi ko kunyar furta kalamai na batsa. Irirnsu duk yadda ake sakaya abu su babu runwansu fade suke. Gaye dai na ganinta kamar zata yi saukin yin iskanci da maza. Sai ka sheka kuna bugawa ko gefen rigan nonuwanta bazaka gani a wajen rigarta ba.
Wadannan matan uku ga sabon shiga harkar mata, yana ganin zai yi tunanin ta fado masa a gashe, sai ya gwada ne zai fahimci ba anan take ba. Irinsu tmannawa maza hauka har sai sun gaji da kansu sun gudu.
Bamu mata masu saukin kai wadanda ko da aurensu ma zasu iya yin zina kamar wadannan matan guda biyu.
Mace mai shuru-shuru mace ce mai mugun arha da rashin wayo idan namiji na neman yin zina dasu.
Haka nan da mata Kyawawa. Su mata Kyawawa kwarjini ne kawai dasu. Amma muddin namiji ya tinkaresu sai yayi zaton kamar dama shi take jira.
Wadannan matan guda biyu gasu da arha ga kuma wauta. Domin su basuma damu da namiji yayi zina dasu ya basu kudi ba, muddin dai ya latsa su suka mika wuya idan an basu su karba idan an hanasu bazaj sa suna hana gobe ma idan ana bukata.
Na kawo wannan darasin ne saboda yadda maza da dama suke ganin idan mace ta cika batsa, to tabbas ‘yar iskace. Amma wannan fassaran da nayiwa nau’in matan na kala biyar, duk wanda ya taba cin karo da guda daga cikinsu zai tabbatar hakan suke.
Kaman yadda na fada a farko, ba ina nufin kwatakwata basa yin zina bane, sai dai basa ciwuwa cikin sauki kaman matan nan biyu.

Aminci Hausa TV

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button