NEWS

Wasu Yan Bunduga Sun Harbe Mutane Sha Daya a Sansanin Sojojin Kasar Rasha

Wasu Yan bunduga sun hallaka mutane Sha daya a sansanin sojojin rasha a cigaba da yakin da rashan takeyi da Ukraine

A wani rahotoh da gidan BBC Hausa suka fitar ta yammacin jiya ya nun yadda wasu yan bunduga suka hallaka mutane Sha daya a sansanin sojojin na rasha

Wannan kisan da akayiwa mutane Sha daya a. Sansanin na rasha ya Karawa yakin da suke cigaba da Yi zafi inda rashan na cigaba da mamayar kasar ta Ukraine

Rasha dai na cigaba da mamaye kasar ta Ukraine ne duk da yukurin da sojojin kasar ta Ukraine ke cigaba da Yi wajen ganin sun kwaci Yancin su daga hannun rasha

Hallaka mutane Sha dayan ya biyo bayan wani mummunan hari da sojojin rashan suka Kai birnin Kiev babban birnin ta Ukraine inda suka harba wani abun fashewa Mai karar gaske lamarin da yasa ya makalisar Dunkin duniyar zargin Rasha da laifukan yakin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button