LABARAI/NEWS

Wasu ‘yan ta’adda sun yi yunkurin farmakar jami’an tsaron fadar shugaban kasa a babban birnin tarayya Abuja

Wasu ‘yan ta’adda sun yi yunkurin farmakar jami’an tsaron fadar shugaban kasa a babban birnin tarayya Abuja ‘Yan bindiga sun yi barazanar sace shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasiru El-Rufai An raunata sojoji uku, kan majiyoyi sun ce jami’an sun yi nasarar dakile harin na ‘yan bindiga nan take

Karfin hali: ‘Yan bindiga farmaki jami’an tsaron fadar shugaban kasa bayan barazanar sace Buhari

Bwari, Abuja – Kasa da sa’o’i 24 da ‘yan ta’adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El’Rufai a wani faifan bidiyo, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai suka yi wa sojojin na Guards Brigade kwanton bauna a Abuja. Sojoji uku ne suka jikkata yayin harin wanda ya jefa mazauna birnin tarayya Abuja cikin firgici, rahoton

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button