Technology

Wata budurwa ta kafa sabon tarihi a kannywood

Sabuwar jaruman wacce ake tautata sabuwa ce a masana’antar kannywood ta kafa wani sabon tarihi a masana’antar kannywood din

 

 

 

Jarumar wanda bata dade a masana’antar ta kannywood ba na cigaba da shan yabo gun dunbun mutane biyo bayan yadda suke nishadantuwa da irin abubuwan da ta keyi

 

 

 

 

Wannan tarihi dai da ta kafa sabo ya zama abun fada a kafafen sada zumunta inda ake cigaba da tattaunawa kan wannan tarihi da ta kafa ,ga cikakken bidiyon yadda abun ya kasance

 

 

 

 

 

 

 

Masana’antar kannywood dai itace lamba daya a arewacin najeriya sai dai kuma na shan suka gun al’umma kan wasu halaye da ake yawan zargin jaruman cikin ta dayi

 

 

 

Wannan yasa wasu daga cikin mutane ke gujewa masana’antar ta kannywood duba da yadda zargi yayi karfi kan bata tarbiyya da suke yi

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button