Latest Hausa Novels

Wata kyakkyawar budurwa tace ita kamaye take so da aure na shirin Dadin Kowa

Wata kyakkyawar budurwa tace ita kamaye take so da aure na shirin Dadin Kowa.

Wata kyakkyawar budurwa tace ita kamaye take so da aure na shirin Dadin Kowa.

Wannan kaykyawar budurwar ta bayyana kamaye a matsayin wanda take so ta aura inda ta bayyana cewa ita dai yayi dai dai da Wanda take so da aure.

Soyayya dai ance gamon jini banda da madai masana sunce so makaho ne yaya za’ai wannan kyakkyawar budurwar take tanason kamaye ai yayi mata tsuba yayinda wasu ke cewa yayi jika da ita.

Sai dai shi kuma anasa bangaren kamaye zai so wannan abu ya tabbata domin babu wani tsoho mai shekarun kamaye da budurwa irin wannan zata ce tana sonsa bai so faruwar hakan ba.

Yarinyar tace ita babban abinda yake birgeta da kamaye shine hakurinsa da kuma tawakkalin sa inda tayi la’akari da shirin dadin Kowa yadda matarsa take azabtar dashi amma kodan baya nuna bacin ransa duk da gorin kuma da take yi masa bai taba nuna ɓacin ransa ba.

Sai dai wannan budurwa ta manta cewa wancen fa shirin film ne ba lallai halin kamaye din nagaske haka yake ba sai dai ita so ya rufe mata ido inda tace taji ta gani ita kamaye kawai take muradin Aure.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button