LABARAI/NEWS

Wata mata a Uganda ta haifi Ƴaƴa 44 a lokacin da take da Shekaru 36 a Duniya.

Wata mata a Uganda ta haifi Ƴaƴa 44 a lokacin da take da Shekaru 36 a Duniya.

Wata mata ƴar ƙasar Uganda mai suna Mariam Nabatanzi ta haifi ƴaƴa 44 a lokacin da take da shekaru 36 a duniya.

Rahotanni sun bayyana cewar, daga cikin haihuwar da Nabatanzi ta yi a lokaci guda ta haifi ƴan 3, ƴan 4 da kuma ƴan 6 na tagwaye.

Sai dai an bayyana ta a matsayin wacce take da wasu ƙwayoyin halitta wadda ke sa ta saki ƙwai da yawa a duk sake zagayowar samun cikinta.

Yanzu haka Nabatanzi tana da shekaru 44 a duniya, kuma ana yi mata laƙabi da suna ‘Mama Uganda’ wato Uwar Uganga.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button