ylliX - Online Advertising Network Wata mata ta ƙona mijinta da ruwan zafi saboda ya hanata zuwa unguwa a Bauchi. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Wata mata ta ƙona mijinta da ruwan zafi saboda ya hanata zuwa unguwa a Bauchi.

Wata mata ta ƙona mijinta da ruwan zafi saboda ya hanata zuwa unguwa a Bauchi.

 

Wata mata da ba’a bayyana sunan ta ba ta kona mijinta da ruwan zafi a garin Azare da ke jahan bauchi, saboda ya hanata zuwa unguwa.

 

 

 

Jaridan Alfijir hausa ta bibiyi al’amarin har zuwa babban asibitin “Federal Medical Centre” da ke garin Azare jihar Bauchi inda ta tabbatar da faruwan lamarin.”

Inda yanzu haka mijin yana hannun ma’aikatan lafiya yana karban magani, ita kuma matan tana hannun hukuma tana fuskantan hukunci akan laifinta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button