ylliX - Online Advertising Network Wata mata ta sumar da makobciyan ta sakamakon duka da tabarya a Bauchi - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Wata mata ta sumar da makobciyan ta sakamakon duka da tabarya a Bauchi

Wata mata ta sumar da makobciyan ta sakamakon duka da tabarya a Bauchi.

Wata mata suna sadiya, dake zaune a garin Azare a jahan Bauchi tayi ma makobciyan ta duka da tabarya harsai da ta suma.

Wata majiya ta sanar da cewa, makobtan sun samu sabani ne a dalilin yawan fada da yaransu sukeyi kullum inda fadan yakai ga iyayen ma suna shiga cikin fadan yaran.

Majiyan tace, yaran sun tashi fada kamar yadda sukeyi kullum inda aka cutar da dan sadiya, harta fusata.ta dakko tabarya ta buga ma makociyanta harsai da ta suma.

Inda yanzu haka sadiya tana hannun hukuma tana fuskantan horo akan laifin ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button