ylliX - Online Advertising Network Wata sabuwa : rikici ya barke a kannywood bayan da tunubu ya Bada kudi a raba - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Wata sabuwa : rikici ya barke a kannywood bayan da tunubu ya Bada kudi a raba

Sabuwar rigima ta bullo Kai a kannywood bayan da Dan takarar shugaban kasa a karkashin jamiyyar APC bola tunubu ya hada kudi don su raba

Rigimar dai ta fara tasow ne a kannywood bayan da tunubu ya ziyarci jihar Kano don gajentawa Yan kasuwa jiihar Kano abisa ambaliyar ruwa da ta shafe su

Wannan rikici ya fara janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta ganin yadda jaruman kannywood din ke ta musayar yawu a tsakanin su

Tunubu dai yayin ziyarar da ya kawo jihar Kano Al umma da dama sun samu Alhairi Wandadafa cikin su kuwa harkar Yan kasuwar ta Kano da Kuma Yan kannywood

Tuni dai musayar yawu take cigaba da afkuwa a tsakanin jaruman kannywood kan kudin da tunubu ya bayar su raba don Kara musu gwarin gwiwan a cigaba da kampain din sa da zaiyi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button