NEWS
Wata sabuwa ta bullo : bidiyo sheike Idris yayi kaca kaca da yan budi’a,yan

Ga bidi`a ga hauka ,jahilli ,wawa mahaukaci sheike Idris yayi kaca kaca da malam bidi`a
Babban malamin nan sheike Idris ya fito ƙarara ya suki malam budi’a kan yadda suke jahilta kan su da Al’umma
Wanna martani da sheike Idris yayiwa yan budi’a zafi matukar lamarin da ya sanya fushi a zukatan su inda suke cigaba da zafin malam
Wanna dai ba shine karon farko da wani Malama sunana ya yi kaca kaca da malam yan budi’a ba sai dai wannan karon maganganun da malamin ya fada sunyiwa yan budi’a zafi
Tuni dai Cece kuce yake Dada yin zafi tsakanin yan budi’a da malam sai dai kuma har zuwa yan zu bamu sake ji daga malamin ba