Nishadi
Wata sabuwa ta bullo kai tsakanin murja da A’isha najamu ; sharrin karuwanci ke nan

Ana cigaba da samun tsamin Alaqa tsakanin murja da kuma jarumar kannywood A’isha najamu
Wannan matsala da ke tsakanin murja da A’isha najamu ke sanya shakku kan irin maganganun da murja ke fada wanda ake ganin kamar tana harshen damo
Wata Magana da murja ta wallafa a shafin ta na TikTok na cigaba da janyo cece kuce kan da wanda take maganar
A’isha najamu wacce ta kasance abokiyar rigimar ta na kallon maganar murja a matsayin harshen damo a gurin ta
Tun ba yau ba cacar baki na yawan wanzuwa tsakanin mashahuran jaruman kannywood wanda hakan ke sanya mutane magantuwa