LABARAI/NEWS
WATA SABUWA Yankin Ijara-Isin Dake Jihar Kwara Sun Kirkiri Takardar Kudinsu

WATA SABUWA Yankin Ijara-Isin Dake Jihar Kwara Sun Kirkiri Takardar Kudinsu
Ta Daban Ba Irin Na Njlijeriya Ba Komai Za Su Siya Da Kudin Su Suke Amfani Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara
yanki ne da ke tsakiyar Arewacin Najeriya sun dauki wani irin tsarin adana kudi cikin yankin kadai don farfado da tattalin arzikinsu
Ijara-Isin sun fiddo da nasu kudin wanda aka amince da amfani da shi a cikin yankin Yan kasuwa suna ta Allah sam barka saboda sun ce sun kubuta daga barayi
Manajan daraktan kungiyar tattalin arzikin Ijara-Isin yayi jawabi game da dalilin da yasa suka fitar da nasu kudin wanda suke kira kudi wanda mazauna yankin Ijara-Isin ke amfani da shi idan su ka je kasuwanni