Videos

Wayafi kudi tsakanin Hamisu Breaker da Garzali Miko ? Acikin wannan shekarar 2022

Wayafi kudi tsakanin Hamisu Breaker da Garzali Miko ? Acikin wannan shekarar 2022

Ana mukabalar cewa a tsakanin wasu jarumai guda na kannywood wane yafi kudi domin yadda aka gani acikin wannan shekarar kowa daga cikin ya taka rawar gani sosai da kuma samun makudan kudade shi yasa wasu nagajin zasu iya zuwa kanka kan saboda kowa Gwani ne

Daga bangaren masoya garzali suna ganin ai kowa yasan acikin wannan shekarar babu wani mawaki wanda zai kai masu gwanin dokin yadda suka yarda dashi kuma suke binsa wajen wasanni basa ganin wanda ya kaishi samun kuɗi

Suna kuma ɓangaren mawaki Hamisu Breaker suna ganin ai Bama sa’ansa bane saboda yadda yafi shi yawon masoya da kuma gigewa acikin harkar waka wanda duniya ma gaba daya ta shaida hakan koda a wajen motar hawa za’a gane hakan

Wannn takaddamar dai babu wani wanda zai warware ta sai wanda suke gefe sune zasu iya fadar gaskiya batare dason kai ba da kuma nuna bangarancin

Sai dai mutanen gari kuma sunfi karkata akan cewa mawaki Hamusi Breaker kwata kwata bama sa an garzili miko bane indai kudi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button