LABARAI/NEWS

Ya kashe Matar Aure da tabarya

Abdulsamad Sulaiman Yaron da abokan sa suke masa kirari da taken rabi mutum rabi Aljan ya shiga hannun yan’ Sandan Jihar Kano bayan ya bugawa wata mata tabarya akanta ta mutu har lahira a unguwar Danbaran.

Kisan yabiyo bayan Shiga har Gidan ta da yayi yasatar mata wayoyin hannu daga bisani ya lura ta gane shi, seya yanke hukuncin halaka ta don karta tona shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button