LABARAI/NEWS

Yadda ƴan Uwana 4 Suka Tilastani sukayi Lalata da Ni ta dubura – Budurwa Takoka

Yadda ƴan Uwana 4 Suka Tilastani sukayi Lalata da Ni ta dubura – Budurwa Takoka

An bayyana yadda wata budurwa ta rasa hankalinta a dalilin yadda ‘yan uwanta suka yi lalata da ita ta dubura

 

Ana zargin wasu ‘yan uwa su hudu dayin lalata da ‘yar dan uwansu ta dubura har takaiga ta rasa hankakinta

https://youtu.be/1jHRJFO3qTI

 

Wanda sanadiyan haka yasa yarinyan tafara yin wari inda tsutsa take fita a jikinta Wannan halin yasa yarinyan fara yin wani abu kamar kamun hauka inda tadena magana da kowa

 

Mahaifin yarinyan ya rabu da mahaifiyanta tun tana karama inda ya kwace yarshi yabama kakarta inda uwar tayi shekaru bakwai bataga yarinyan ba saboda ba gari daya suke ba

 

Sai yanzu datakai shekara ashirin aka dawo mata da ita da tabin hankali babu magana
Uwar tace da farko tadauka cewa aljanu ne sai daga baya akace takaita dawanau asibitin masu tabin hankali nan ne aka gane cewa tafara kamuwa da tabin hankali

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button