ylliX - Online Advertising Network Yadda Abale da Kuma momee gombe suka nishadantar da mutane a gurin bikin daracta - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Yadda Abale da Kuma momee gombe suka nishadantar da mutane a gurin bikin daracta

A cigaba da shagalin bikin daya daga cikin mai bawa masana’antar kannywood gudunmawa wato daracta kasusi manyan jaruman kannywood sun halarci gurin Dina a jiya

Tun a ranar juma’a ne dai aka fara bikin fitaccen Mai Bada umarni na masana’antar kannywood din kasusi Wanda zai angonce da zankadediyar amaryar sa

Biki yayi biki matukar inda bikin ya zama abun fada a ko Ina a fadin Nigeria musamman jihar Kano ganin yadda aka kawata bikin da abubuwan ban sha’awa

Manyan jaruman kannywood Wanda suka Hadar da daddy hikima, momee gombe dama sauran manyan jarumai Wanda suke Bada gudunmawa a masana’antar ta kannywood duk sun halarci wanna. Biki

A casun da aka gudanar ranar Dina shahararran jarumin daddy hikima tare da momee gombe su suka zama abun kallo a wajen bikin inda suka shiga tsakiyar filin sukai ta rawa don nishadantar da Al ummar wajen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button