ylliX - Online Advertising Network Yadda aikin Wutar lantarkin ke gudana : An kammala Kashi 95 cewa minista wutar lantarkin Nigeria - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Yadda aikin Wutar lantarkin ke gudana : An kammala Kashi 95 cewa minista wutar lantarkin Nigeria

Ana daf da kammala aikin Wutar lantarkin na zungero inji ministan lantarki na Nigeria Abubakar D Aliyu

Ministan dai ya bayyana cewa a yanzu an kammala fiye da Kashi 95 na aikin Wanda Hakan ya sa idan an kammala zai Samar da megawatt 700

Aikin Wutar lantarkin dai an fara shine ton lokacin tsohon shugaban kasa good luck Jonathan Wanda ya gada daga gurin mariyayi Umar Musa Yar adua

Aikin Wutar dai ya lakumai sama da thiriliyan hudu a baya Wanda Hakan ya janyo Cece kuce daga mutane da dama bisa samun rashin fahimta

A baya dai tsohon ministan lantarkin dai a baya ya bayyana cewa aikin Wutar lantarkin dai ba’a ma shaare wajen ba ballen tana ma a fara aikin Wutar lamarin da ya haddasa harjitsi na kuma shukar gomnati Mai ci

Ministan dai ya bayyaba Hakan ne bayan da ya ziyar ci gurin da aka ware wajen fara aikin lantarkin Wanda yaga ko shaare wajen ba’a Yi balle a fara aikin Wutar lantarkin

Alumma da dama dai na cigaba da SA idon don ganin yadda za’a fara bada wutar Mai karfin megawatt 700

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button