ylliX - Online Advertising Network Yadda aka fara rusa wasu sassan gidan Rarara , - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

Yadda aka fara rusa wasu sassan gidan Rarara ,

Yadda aka fara rusa gidan Rarara da ganduje yasa ayi biyo bayan tsama da suke da junan su Wanda Hakan ke cigaba da daukar hankali matukar

Ganduje dai ya Bada umarnin gaggawa kan rushe gidan fitaccen mawakin siyarsar Nan dauda kahuto rarara sakamakon Yar tsama da suke da junan su

Ganduje Wanda lambar daya ne a jihar Kano ya Bada umarnin rushe gidan mawakin ne bayan takaddama da suke da junan su tun bayan da Rarara ya juyawa lamba dayan baya a siyarsa

Wannna takaddama dai tasu na cigaba da daukar hankalin Al umma tun bayan da ganduje ya ayyana rushe gidan mawakin sakamakon yin ginin gidan ba bisa ka’ida ba

Sai dai Kuma wani Abu da Ake kallo shine mawakin ya Gina gidan nasa ne tun lokacin farko hawan gandujen Amma Bai Hana ba sai da suka samu tsamin Alaqa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button