Yadda ake downloading din bidiyo daga YouTube zuwa wayar hannu

Da yawan mutane basu san yadda zasu dauko bidiyo daga kafar YouTube,wannan yasa zamu koya muku yadda ake sauke bidiyo daga YouTube zuwa cikin wayoyin ku na hannu
YouTube dai a yanzu ta kasance wata kafa wanda al’umma sama da miliyan dari suke amfani da ita wajen kallon fina finai
Haka zalika YouTube na daya daga cikin wajen neman kudi ,abinda yasa nace neman kudi shine zaku iya samun sama da miliyan daya a YouTube a duk wata
Ba wannan zamu yi magana akai ba amma ku cigaba da bibiyar mu zamu koya muku yadda ake samun kuɗi ta YouTube , wannan bidiyon da zamu saka muku zaku koyi yadda ake sauke bidiyo daga YouTube
Maganar YouTube na da matuƙar mahimmanci tsayi amma dai ku cigaba da bibiyar mu a shafin mu a yanar gizo don samun bayanai masu matukar amfani muna godiya