Nishadi

Yadda Ali nuhu yaji tsoron Maka hannatu Bashir jarumar kannywood a gaban kotu

Ali nuhu yaji tsoron Maka jarumar kannywood hannatu Bashir a gaban kotu bayan da tayi rigamanin masallaci inda ta fara Maka fitaccen jarumin a kotu

Alaka dai tsakanin manyan jaruman kannywood din guda biyu na cigaba da yin tsami inda Ake ta misayan yawu tsakanin jaruman biyu

Musayan yawu tsakanin manyan jaruman kannywood biyu dai ba wani abun mamaki bane a yanzu biyo bayan yadda Ake yawan samun irin wannan banbancin fahimta tsakin jarumai

Idan Baku manta dai a baya an ga yadda manyan jarumai biyu suna takun Saka tsakanin su wato Ali nuhu da Kuma Adam A zango

Banda Suma haka munga yadda akayi Musayan yawu tsakanin rahama sadau da Kuma hadiza gabon inda suke ta zagin junan su Sakamakon banbancin fahimta da suka samu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button