LABARAI/NEWSVideos

Yadda Amarya Taki Zaman Aure Saboda Hamisu Breaker

Yadda Amarya Taki Zaman Aure Saboda Hamisu Breaker

Wata Sabuwa! Amarya Taki Zaman Aure Saboda Hamisu Breaker, Wani Abun Al’ajabi Ya Faru Inda Wata Sabuwar Amarya Taki Yarda Da Mijinta Bayan An Daura Aure Inta Ta Dage Sai Ya Saketa Taje Ta Aure Hamisu Breaker.Wani Bidiyo Da Muyi Karo Dashi A Shafin Tiktok Ya Bayyana Yadda Wata Bdudurwa (Ummysandamu) Ta Bayyana Wani Labarin Mai Dauke Da Ban Al’ajabi Na Wata Sabuwar Amaryar Da Taki Zaman Aure Saboda Breaker.Lamarin Ya Bada Mamaki Sosai, Inda Mutane Da Dama Suketa Tofa Albarkacin Bakinsu Kan Wannan Abun Mamaki Daya Faru. Sai Dai Idan Ku Kalla Bidiyon Nan Yadda Budurwar Ke Bada Labarin Kan Lamarin Ku Kanku Sai Kunsha Mamaki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button