ylliX - Online Advertising Network Yadda danben ya gudana akan wata budurwa , bikin aibo ya dauki hankali - AMINCI HAUSA TV
Videos

Yadda danben ya gudana akan wata budurwa , bikin aibo ya dauki hankali

A wani danben gargajiya da aka gudanar a jihar katsina , Wanda aka ai don lashe wata tsaleliyar budurwa ga duk Wanda yayi nasara

An dai fafata me tsakanin wasu Masha huran Yan danben Wanda ludayin su yake kan dawo a fajen danben ajin Karti a Nigeria tsakanin Hassan SOJA da Kuma Ibrahim aminu

Danben Wanda ya kasance lamba ta daya a fadin jihar ta katsina ya dauki hankalin masu kallo inda Hassan SOJA yayi matukar kokari a wasan don ganin ya lashe wannan budurwa

Duk da cewaa Shima Aminu Ibrahim din ba kanwar lasha bane wannan yasa danben ya zama abun fada a fadin jihar ta katsina inda mutane sukayi tururuwa wajen kallon danben

Fafatawar tayi fafatawa inda daga karshe dai Hassan SOJA shine. Yayi nasara cinye wannan budurwa a wannan danben da aka gudanar Kuma ya nuna farin cikin sa game da hakan bayan tashin daga wasan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button