NEWS

Yadda Hukumar custom ta kasar Ghana ta cafke wani dan Nigeria dauke da miliyoyin kudaden jabu

Hukumar kwastom ta kasar Ghana ta kama wani dan Najeriya da miliyoyin kudaden jabu a bodar ta dake tsakanin ta Ghana da Togo

 

 

Dan Nigeriya wanda ba’a bayyana sunan sa ba an kama shi dauke da makudan kudade na jabu wanda yayi safarar su daga Nigeriya zuwa kasar ta Ghana

 

 

 

Mutumin mai shekaru hamsin da bakwai da haihuwa a duniya ya shiga hannu a kokarin sa na fita da jabun kudaden daga kasar Ghana zuwa Togo a bodar dake tsakanin kasashen biyu

 

 

 

Wanna dai bas gine karon farko da makutan kasashen Afrika suke kama wani dan Nigeriya ba dauke da makamancin wanna. Abu ba

 

 

Wannan na daya daga cikin manyan musalan da yake sanya wasu daga cikin makotan kasa Nigeriya ke hana yan asalin ƙasar shiga kasar su

 

 

Duk wanna ya biyo bayan wa’adin da babban bankin kasa CBN ya bayar da daina karbar tsofaffi takardar kudi ta Naira daga dari biyu zuwa dubu guda

 

 

Tuni dai hukumar kwastom ta kasar Ghana ta kama wanna dan Nigeriya tare da aike shi gidan kayan hali kafin akaishi kotu don yanke masa hukumci

 

 

Wannan abu dai ba karamin janyowa Nigeriya abun kunya yayi ba duba da yadda ta kasance Giwa a nahiyar Afirka

 

 

Sai dai duk da kasancewar ta Giwa a Afrika,hakan bai sanya kasar ta kasance a cikin manyan kasashen Afrika masu Kaucewa manyan laifukan ba

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button