ylliX - Online Advertising Network yadda kasar Ghana ta Koro wasu Yan Nigeria sakamakon kama su da zamba cikin aminci - AMINCI HAUSA TV
NEWS

yadda kasar Ghana ta Koro wasu Yan Nigeria sakamakon kama su da zamba cikin aminci

Kasar Ghana ta Koro Yan Nigeria guda goma Sha shida sakamakon kama su da akayi da ramba cikin aminci ta hanyar internet a kasar ta Ghana

A wata sanarwa da ta fitar , Mai magana da yawon lakadiyar kasar ta Nigeria ta bayyana cewa kasar ta Ghana ta kama wasu Yan Nigeria da laifin Zambia ta internet Wanda yasa suka koresu daga kasar ta Ghana

Kasar Ghana dai na daya daga cikin kasashen masu kasowa a Africa inda suke kokarin ganin sun tsabtace kasar daga kowanne irin muyagun aiki

Yan kasar ta Nigeria Wanda aka kora daga Ghana Nan dai sun shiga kasar ta Ghana ne don Neman abinci inda suka buge da zamba cikin aminci ta internet

Wannan Abu da Yan Nigeria sukayi dai ya matukar zubar da kimar kasar ta Nigeria biyo bayan yadda a baya kasar ta Nigeria itace ke kan gaba a wajen cigaba da Kuma yan ghana Ake kora daga Nigeria

Sai dai wannan Hali da kasar ta Nigeria ke ciki Hakan yasa yan Nigeria da dama yin balagoro zuwa wasu kashashe Africa don Neman abinci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button