LABARAI/NEWS

Yadda Maryam Yahaya tayi rawar tazubar a kasar Dubai tare da “yan galar kasar

Yadda Maryam Yahaya tayi rawar tazubar a kasar Dubai tare da “yan galar kasar.

Fitacciyar jarumar Kannywood Maryam Yahaya ta tafi kasar Dubai domin shakatawa da kuma bikin murnar zagayowar ranar haihuwar ta kamar yadda muka labarta muku a labaran mu na makon daya wuce.

An gano jarumar ne tana rawar girgiza kirji tare da wata “yar galar kasar ta Dubai a matsayin kamar dai ace kwaikwayo,tanayi tana gwada abunda yar galar can din take yi.Ganin hakan ne da wuya mutane suka dinga tofa albarkacin bakunan su har ta kai Jarumar ta rufe wajen tsokaci din wato comment section din bidiyo din.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button