LABARAI/NEWS
YADDA NA MIJI YA TAKOMA MACE, MUSLMI DAN AREWACIN NIGERIA

YADDA NA MIJI YA TAKOMA MACE, MUSLMI DAN AREWACIN NIGERIA
Bayan Hira dashi yabayyana mana cewa a haka aka haifeshi, shi ba maceba Kuma Shiba na mujiba ya kasance yanada al’aura guda biyu, yanada al’aura namuji Kuma yanada Al’aurar yar mace.
ya kara da cewa naje Dan adubani shin ni meye ni macene ko namuji buncike ya Muna ni macene da kaso sitting %60 Dan haka nazabi na zama macen kawai.
Dan haka Muna dauke da bidiyon
👇👇👇👇👇👇👇👇👇