Latest Hausa Novels
Yadda RAYUWAR jaruma Rahama Sadau a kasar India take kasancewa

Yadda rayuwar rahama Sadau ta ke kasancewa a kasar India tun bayan da tayi Bala guro daga Nigeria
Tsohuwar jaruma masana’antar kannywood rahama Sadau ta koma ƙasar India bayan da aka Korea ta daga masana’antar kannywood
Tun bayan da aka Korea ta daga masana’antar kannywood, rahama Sadau ta yi Bala guro daga Nigeria zuwa India don cigaba da yin fina finai ta
Bayan korar ta daga kannywood ne dai aka fara ganin hotunan rahama Sadau a India wanda hakan ya tayar da yazo matuka
Duk da irin suka da Cece kuce da aka dinga yi kan jarumar hakan bai hana ta cigaba da wallafa hotuna. Ta a kasar ta indai
Cece kuce dai yayi zafi ne a cikin al umma duba da yadda hakan ya zabi wani sabon abu a kasar Hausa