ylliX - Online Advertising Network yadda rayuwar ummi Rahab da mijin ta lilin baba ya kasance bayan aure - AMINCI HAUSA TV
Nishadi

yadda rayuwar ummi Rahab da mijin ta lilin baba ya kasance bayan aure

Yadda rayuwar lilin baba miji ga fitacciyar jaruma kannywood ummi Rahab ya koma na cigaba da daukar hankalin Al umma musamman a kafafen sada zumunta

A Yan kwanakin Nan dai hotunan ma’aurata biyu na ta yawu a kafafen sada zumunta kan. Yadda suke zaman lapiya da junan su

Lilin baba da Kuma Ummi Rahab dai na cigaba da daukar hankalin Al umma da zafafan hotunan su tare Wanda ya ke matuka burje mutane

A wani salo da ban sha’awa ma’aurata biyu sun dauki Hotunan su tare inda uwar gidan ta wallafa a shafin ta na sada zuminta na Instagram

Wannan hoto dai ya janyo ma banbantan ra’ayin daga Al umma da dama Kuma haka ya samu Wanda sukayi liking watoh son hotunan sama da mutane dubu Dari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button