Videos

Yadda samha m Inuwa ta gabatar da shagalin bikin karin shekara wato (Birthday)

Yadda samha m inuwa ta gabatar da shagalin Birthday 💥

Ku kalii yadda jarumr kannywood kuma sananniya a tiktok tayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwa wanda bikin ya samu halartar manya kawayenta da kuma manyan jaruman kannywood wanda hakan yasa darajar ta ta karu a idon duniya

A tsarin da ake kai yanzu duka wata jaruma takan hada taro domin tayi nishadi tare da kawayenta da kuma yan uwanta domin murna da zagayowar shekarar haihuwa wanda yanzu abin yazama kamar farilla a wajen manyan jarumai da kananu

Ita dai tabi sahun masuyin irin wannan abu na burge mutane wanda ake ganin itama yanzu karanta ya kai tsaiko tunda har tana iya tara manya da kananun jarumai duk saboda atayata murna akan wani lamari nata

Anga zafafan hotuna masu kyau da matukar daukar hankali wanda jarumar ta wallafa na wannan birthday kuma an yaba ganin yadda alaci akasha duk a wannan wajen

Babban abinda ya birge mutane shine yadda jarumar take da yawan masoya a kafafun sadarwa yayinda akaga kowa na tayata murnar wannan rana

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button