Latest Hausa Novels

Yadda shagalin hadewar Maryam booth da tawagar 442

Innalillahi: 442 ya sake janyo jarumar kannywood Maryam booth zuwa tawagar sa lamarin da ya janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta

442 Wanda fitaccen mawaki nr Wanda tauraruwar sa ke haskawa a yanzu ya sake janyo jarumar kannywood Maryam booth ne don Karawa tawagar tasa Yan mata

Maryam booth dai shahararriyar jaruma a kannywood ta hade da tawagar 442 inda ta wallafa bidiyon shagalin hadewar tasu

Wannan bidiyo da suka Yi tare da Maryam booth din da Kuma abokan sa ya janyo Cece kuce duba da yadda mawakin ke cigaba da Janyo Yan mata zuwa tawagar tasa Wanda ake ganin kamar yana lalata sune

Ko a baya mun hango yadda mawakin ya janyo murja kunya zuwa tawagar tasa sai dai Kuma daga bisani murjar ta gane cewa wannan Abu ba abun Yi ba inda ta ce ta bar tawagar tasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button