Nishadi

Yadda shagalin murnar cikar shekaru goma da aure na Umar m Shariff ta wakana

Shagalin murnar cikar shekaru goma dayi auren fitaccen mawaki Kuma jarumin kannywood Umar m Shariff ya matuka daukar hankali

An dai gudanar da shagalin murnar cikar shekaru goma da yin auren Umar m Shariff ne a yammacin jiya tare da iyalan sa a gidan

Taron dai ya dauki hankali matuka ganin yadda manyan jaruman kannywood da ma wasu mawaka suka halarci shagalin murnar ta su

Umar m Shariff dai ya matukar godewa matar tasa inda yace ta matukar bashi gudunmawa a rayuwar sa da ta ya’yan sa

Ya Kara dace babu wani Abu da matar tasa ta taba yi masa na laifi Wanda yayi fushi da ita Wanda Hakan ne yasa yake matukar Al fahari da ita , daga karshe Kuma ya dankawa matar tasa mukullin sabuwar mota daya Siya ma ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button