Nishadi

Yadda ummi Rahab ta sauya rayuwar mawaki lilin baba

Yadda ummi Rahab ta sauya rayuwar mawaki lilin baba ya dauki hankalin mutane

Ummi Rahab fitacciyar jaruma kannywood wadda tayi aure tun a watannin da suka GABA ta na cigaba da samun yabo a gurin mijin ta lilin baba

Ummi Rahab wadda ta kasance mata ga fitaccen mawakin lilin baba ta sauya rayuwar mijin nata ne biyo bayan yadda aka lura da wasu sabbin dabi’a masu kyau a gurin mawakin

Wannan dai ya kawo karshen zargen da aka Dade ana yiwa matan kannywood cewa basa iya rike miji idan sunyi aure

Duba da yadda matan kannywood din ke yawan fitowa daga gidanjen auren su yasa Al umma da dama suke musu irin wanna zargi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button