Latest Hausa Novels

Yadda wani aure a jihar Kano ya janyo cece kuce inda uwa ta auri saurayi yar’ta

Cece kucen na cigaba da zafafa tun bayan da wata uwa ta auri saurayi yar ta a jihar Kano lamarin da ke cigaba da jan hankalin al umma

 

 

A wanna satin ne dai a wata unguwa dake cikin birnin Kano ,wata uwa ta kashe aure ta tare da auren saurayin yar ta a jihar Kano

 

 

Wannan magana dai na cigaba da jan hankalin tare da janyo cece kuce da dama a fadin jihar ta Kano musamman lokacin da Uwar ta magantu

 

 

 

 

Uwar dai wacce ba’a bayyana sunan ta ba saboda tsaro ta bayyana cewa yar ta taki amincewa da auren shi wanda hakan ya sanya ta auren mutumin da turawa juna asiri

 

 

Shina daga nasa bangaren mutumin da ya aure uwar budurwa sa ya magantu inda ya bayyana cewa a baya dai sunyi soyayya da yar ta amma yanzu ya zama uba a gurin ta

 

 

Tuni dai hukumar hisba a jihar Kano ta daura wanna aure , sai dai kuma yar ta tanuna rashin jin dadin ta bisa wanna lamari inda ta bayyana cewa anyi aure cikin nema

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button