Yadda wani Balarabe dan kasar saudia yayi wuff da wata yar Nigeria ya dauki hankali

Auren wata bakar fata yar asalin Nigeria da wani Balarabe ya dauki hankali mutane matuka musamman lokacin da aka daura auren a wani babban masallaci a kasar saudia
Auren wanda aka wallafa hotunan ango da amarya bayan dogon lokaci da suka shafe a tare bayan aura auren su na cigaba da jan hankali
Wanna ‘n aure na su ya matukar bawa mutane mamaki tare da burje mutane duba da yadda ango ke matukar ririta Amarya ta sa
Wannan dai ya biyo bayan daukar shekaru da aka yi makamancin irin wannan aure tare da wata yar kasar America inda tayi wuff da wani wani da Nigeria
Bayan yin wuff da shi da yar kasar America tayi tare da daura musu aure a nan kasa Nigeria ta dauke shi zuwa kasar America tare da nemo masa aikin yi
Tuni dai al umma da dama suka fara tofa al barkacin bakin su kan wanna aure da yar Nigeria tayi da dan kasar saudia