Latest Hausa NovelsFadakarwaGirki Adon Uwargida

YADDA ZAKI RABU DA LESBIAN (MADIGO)

YADDA ZAKI RABU DA LESBIAN (MADIGO):

Lesbian ko nace MADIGO kalma ce wadda Bata bukatar bayani domin kusan kowa yasanta a halin yanzu

Allah yakan jarabci mutane da abubuwa iri iri a wannan zamani Allah ya kawomu lokacin da Zina tayi yawa sannan Lesbian yayi yawa ta yanda a bincike yanzu cikin mata Kashi 100 kusan kashe 43.98% duk suna lesbian sauran kashin sune masu Zina tare da Homour

Nasamu Kiran wata baiwar Allah last week tareda bukatar nayi bayani akan yanda zaa rabu da lesbian Gaba daya domin mata da yawa sunayin wannan Kazanta Dukda cewa akwai tarin cututtuka da wannan Kazanta take kawowa ammah kasancewar yazama JIKINSU Sam sun daukeshi abun jindadi harma wasu matan ko kadan basu shaawar namiji ko kadan sai yan uwansu mata (Wa’iyazu billah)

MADIGO Yana kawo cututtuka da dama kamar
*Cancer
*HIV AIDS
*Chronic infection
*Lalacewar Mahaifa
*Tsayawar Jinin Al-ada etc

Da yawa suna Daukar daya daga cikin wadannan cututtuka ne ta hanyar MADIGO ammah Alhamdulillah kamar yadda nayi bayanin hanyar da zaa maganceshi har abada shine

💧kisamu Habbatus sauda(Miracle) 💧Kisamu Zuma(Original)
💧*kisamu ‘ya’yan Habbatus sauda(Habba seed)

Sannan ki kaucewah wasu abubuwa kamar

  • duk macen da kuke aikata wannan abu ta hanyar ganin juna ki kokarin Dena haduwa da ita ko

Sannan duk wasu hanyoyi da zasu iya dawo dake cikin Wannan kaxanta ki kokarin kaucemasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button