Yadda zaku sami Data kyauta ga masu amfani da layin Airtel

Duk wani mai amfani da layin Airtel zai iya samun kyautar data daga amfanin idan har ya bi wasu dabaru da zamu zayyana muku
Kamfanin layin waya na Airtel dai ya bawa wasu daga cikin masu amfani da layin kamfanin damar samun data kyauta
Wannan dai zai kasance a matsayin murnar shiga sabuwar shekara da kuma Barka da bikin Kirsimeti
Yadda zaku sami data kyauta shine ta hanyar kallon wannan fefan bidiyo da zamu wallafa muku a kasan rubutun nan
Airtel dai shine ya zama lamba ta uku a jerin mafiya yawan masu amfani da shi a Nigeria wanda hakan yake nuna cewa al umma sun karbi layin
Wannan yasa kamfanin ke cigaba da fito da sababbin hanyoyi kyautatawa abokanan hulɗar sa ta hanyar fito da sababbin tsaruka don saukakawa masu amfani da layin