LABARAI/NEWS
Yadda zaku sami tallafin karatu kyauta zuwa kasar waje

Yadda zaku sami tallafin karatu kyauta zuwa kasar waje
Zaku sami karatu me inganci da kuma kwai me kyau kuma zaku rinƙa samun kudaden shiga daga manyan kasashen ketare
Hakan zai baku damar yin karatu ba tare da Kashe kudade masu yawa ba kuma bayan haka za’a rin ka biyan ku kudu wato alawus
Hakan tasa muka kawo maku shi domin kowa ya amfana kafin a rufe kofar shiga wanna garaɓasar kar ku bari a bar ku a baya
Idan ka gani zaka iya sanar da yan uwa da abokan arziki suma su amfana kar fah ku bari a baku labari gwara ku ku gayawa wani