Technology

Yadda zaku yi chatting ba tare da data ba ba cikin sauki

Wannan bidiyon zai koya muku yadda zaku yi chatting kyauta ta hanyar anfani da Bluetooth ba tare da data ko kudi ba a wayar ku danna a hannu

 

 

Kasancewar duk wani chatting da ake yi sai da data ake yin sa wannan yasa muka zakulo muku yadda zaku rika yin chatting ba tare da data ba

 

 

Ga duk wani mai bukatar saninin yadda zai yi don yin chatting kyauta ba tare da data ba zai iya kallon wannan bidiyon da zamu saka muku

 

 

 

 

Ku cigaba da bibiyar mu don sanin wasu dabaru tare da koya muku wasu abubuwan da baku sani ba ,muna godiya matuka

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button