ylliX - Online Advertising Network Yadda ziyarar Dr Abdullah gadan kaya ta wakana a Sudan tare da Yan Nigeria a kasar sudan - AMINCI HAUSA TV
Daga Malaman mu

Yadda ziyarar Dr Abdullah gadan kaya ta wakana a Sudan tare da Yan Nigeria a kasar sudan

A wata riyara da babban malamin addinin musulunci ya sheike Abdullahi gadan kaya ya Kai kasar Sudan a don duba Yan Nigeria Wanda suke karatu a kasar ta Sudan

Malamin dai ya matukar nuna farin cikin sa Jan yadda Yan Nigeria masu karatu a kasar ta Sudan suka nuna jakadanci na gari musamman yadda jami’a suke yabon su

Yayin ziyarar da malamin ya Kai bayan gaisawa da daliban Yan asalin kasa Nigeria malamin ya godewa shwagabanni Jami a ta Sudan bisa girmama Yan Nigeria da suke yi wajen Yi musu duk wani Abu da ya dace kamar Yan kasa

Malamin dai ta samu rakiyar mutane da dama Wanda suka rakashi kasar ta sudan , daliban dai sun godewa malamin bisa wannan riyara da ya Kai musu inda sukayi masa adduar Allah ya dawo da shi nigeria lapiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button