Videos

yakin Ukraine : yankin Kherson na Neman zama mallaki rasha

Kasar rasha na daf da kwace wani yanki Mai suna Kherson Dake kasar Ukraine bayan da sojojin kasar ta rasha suka ci galaba akan na Ukraine din

A cigaba da mamayar da kasar rasha take yiwa Ukraine an Kara samun wani yanki Dake arewa cin Kiev a kasar Ukraine wato Kherson Wanda rasha na daf da maye shi bayan da ta mamaye kaso 70 na cikin yankin

Kasar rasha da Ukraine dai sun fara bawa hammata iskane biyo bayan zargin da shugaban kasar rsha Vladimir Putin yake wa shugaban kasar Ukraine kan kokarin kwace malamin nikiliya kasashen biyu

Kasashen gida biyu dai a shekarun da suka GABA ta dai sun kasance kasha daya Wanda Ake kira da solvat republican Wanda daga bisani aka raba su suka zama guda biyu waro rasha da Ukraine

Wannan yaki da rasha take yiwa Ukraine ya zama abun fada a fadin duniya inda galalisar Dunkin duniya ta bayyaana kasar ta rasha a matsayin wacce Dake kokarin takalon yaki tsakanin su da Ukraine

Duk da cewa kasashen duniya da dama suna goyawa kasar ta Ukraine baya Hakan Bai Hana kasar rasha cigaba da mamaye ta ta kowanne fanni inda ko a karshen satin daga gabata kasar ta rasha ta harba wani makami akan gasar data hada babban birnin Moscow da Ukraine

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button