LABARAI/NEWS

Yan Bindiga Sun Halaka Sama Da Mutane 15 A Masallaci Juma’a

Daga zamfara da dumi dumi , mahara a kan babura Mai kafa biyu sun hallaka mutane da suka Kai shabl biyar a masallacin jumaa Dake wani karamin kauye

Yan bunduga dadin dai sun hallaka mutane Sha biyar tare da jikkata wasu a masallaci yayin yin sallar jumaa lamarin ya girgizah Al umma jihar ta zamfara harma da makotan jihohin

Zamfara dai na daya daga cikin jihohin da Yan bunduga suka yiwa katutu duba da yadda suke Hana Al umma jihar sakat a jihar tasu

Wannan rashin tsaro da Al umma arewacin Nigeria suke fama dashi musamman jihar ta zamfara na matukar ciwa Al umma tuwo duba da yadda mahukunta har yanzu masu dauki matakin kawo karshen wannan rashin tsaro da suke fama dashi ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button