LABARAI/NEWS
Yan Bindiga Sun Saki Video Yadda Suke Kashe Sojojin Nigeria πππππ

Da dumi dumi , Yan bunduga sun saki wani sabon bidiyon yadda suke kashe wasu sojojin da suka kama yayin wani artabu da suka Yi ta su
A wani bidiyo da suka saki ya nuna yadda Yan ta’adda suke kashe sojoji lamarin da ya matukar Saka firgici da Kuma rashin kaunciyar hankali a zukatan Al umma kasa Baki daya
Rashin tsaro dai na cigaba da ta azzara a kasar Wanda ya fara Saka Al umma kasar fara cire zaton kawo sauki musamman lamarin tsaro a kasar
Wanna kiss da akayiwa sojoji dai ya matukar tayar da hankalin mutane ganin cewa sune suke kula da tsarohadi da dukuyar Al umma sai Kuma gashi Yan ta’adda suna kashe su