Videos

Yan Hausa film sun maka Ni a kotu saboda nace suna bata tarbiyar hausawa cewar indaba

Yan Hausa film sun maka Ni a kotu saboda nace suna bata tarbiyar hausawa cewar indaba

Daman koda Hausa sunce gaskiya dacine da ita domin duk wanda ka bashi shawara ko aka fada masa tarbiyya tofa zaka iya zama babban makiyinsa wanda baya kaunar sa saboda ba kowanne mutum bane zaka bashi shawara kuma yacigaba da yin mu’amala dakai

Idan zaku tuna akwanakin baya wannan daracta ta matsawa yan film wajen cewa basa koyar da komai ilma bata tarbiyyar yara mata da maza da suke yi wanda a wannan lokacin wannan maganar ta ya mutsa hazo wanda akaji su tare

Daractan yace matukar yana raye bazai taba daina fadar gaskiya akan jaruman kannywood domin su a kullum burinsu shine a kawo gyara acikin wannan masana’antar domin yadda aka dauko harkar yanzu kwata kwata yanzu ba haka akeba

Sai dai wasu maganganun da yake fada basu cika bata musu raiba sai wannan daya fada shine abinda yasa suka makashi a gaban kuliya manta sabo saboda ayi musu tsakani da shi saboda yadda yake kara tozarta su a idon mutane

Yanzu kotu zata fara sauraren karar wacce yan kannywood suka shigar akan wannan daraktan wato indabo yanzu dai sauraro ake aji me zaije ya dawo

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button