LABARAI/NEWS

YAN HAUSA FILM SUNA NEMAN WUCE IYAKA

YAN HAUSA FILM SUNA NEMAN WUCE IYAKA

wasu munanan wakoki na fitsara da rashin albarka da suka fitar tare da wasu ‘yan mata sanye da wanduna damammu babu dan kwali a kansu sun sanya gashin doki sai kace ba ‘ya’yan Musulmai ba

 

S Bono ya ce shi Malami ne Mw ko Yar da Ilimi na taba koyarwa a Islamiyya amma saboda neman duniya ya bar makarantar ya koma hanyar da bata dace ba

Zan bada Misali da fim din Izzar So tauraruwar film din mai sun Nana tana burge mutanen kirki saboda kullun tana cikin hijabi tana jan ayoyin Qur’ani da Hadisai kun sa ta tana koyar da dabi’u na kwarai a film din

 

Amma gashi nan daga karshe kun rusa mata martaba da kamalar ta kun sakata cikin waka na iskanci babu dan kwali a kanta tana sanye da wando damamme

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button