Latest Hausa Novels

Yan sanda sun kama magoya bayan kungiyar Arsenal kan murnar doke manchester united

Yan sanya sun kama wasu masoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal biyo bayan murnar cin abokiyar taka ledar da ta yi

 

 

 

Yan sandan wanda suka tabbatar da kama magoya bayan kungiyar ta Arsenal a yammacin jiya bayan nasarar da sukayi a ci uku da biyu

 

 

 

Wasan wanda ya gudana a filin wasa na emirates stadium dake Ingila ya janyo Cece kuce mai zafi bayan da kungiyar ta bawa abokiyar hamayyar ta kashi

 

 

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dai an kama sune sakamakon yin gangami don nuna murnar su da suka yi batare da neman izinin hukuma ba

 

 

Yin gangami a titi dai a kasa Uganda laifi ne babba wanda hakan ya sanya yan sanda kama magoya bayan kungiyar ta Arsenal

 

 

Magoya bayan dai dauke da wani abu a hannun su wanda ke nuna alamar kofin pirimiya sun shiga hannu yayin da suke tsaka da nuna murnar su a kasa Uganda

 

 

Nasarar da Arsenal din ta samu ya sanya ta zama ta daya a jerin tabirin pirimiya tare da bawa Manchester city tazarar maki guda biyar

 

 

Wanna ya sanya magoya bayan kungiyar ta Arsenal ganin tare da sa ran daukar gasar pirimiya duk da akwai sauran wasannin sama da guda goma

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button