ylliX - Online Advertising Network Yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutum daya da wasu 18 sun raunata a Rikicin Matasan Apc da PDP - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutum daya da wasu 18 sun raunata a Rikicin Matasan Apc da PDP

Yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutum daya da wasu 18 sun raunata a Rikicin Matasan Apc da PDP

Rundunar ‘yan sanda a Gusau a jihar Zamfara a ranar Lahadin da ta gabata ta tabbatar da kashe mutum daya tare da jikkata wasu 18 a wata arangama da wasu ‘yan kungiyoyin matasa biyu suka yi.

Rundunar ‘yan sandan ta ce ana zargin kungiyoyin ‘yan APC da PDP ne a jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan (PPRO), SP Muhammad Shehu, ne ya tabbatar da hakan a wani sakon SMS da ya aikewa kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) a Gusau ranar Lahadi.

Shehu, wanda ya tabbatar da cewa rundunar ta samu rahoton kisan, ya ce: “An fara bincike mai zurfi kan lamarin da nufin tabbatar da cewa wadanda suka aikata laifin sun fuskanci fushin doka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button