FadakarwaLABARAI/NEWSVideos

YAN SIYASAR AREWA DUK WANDA YASAN MUTUMIN KIRKI NE YA FITO JAMA’A SU ZABE SHI, BABU CONCENSUS, BABU KAMA-KAMA, BABU RUWANMU DA PARTY

YAN SIYASAR AREWA DUK WANDA YASAN MUTUMIN KIRKI NE YA FITO JAMA’A SU ZABE SHI, BABU CONCENSUS, BABU KAMA-KAMA, BABU RUWANMU DA PARTY

Wannan video yana kunshe da sakon ga dukkan wani wanda yake son yayi takara daga Arewacin Najeriya amma kuma yana jin tsoron tsayawa don wani alkawari na party dinsa.Malam yace tunda lokacin zaben baya da ya kamata abar dan Arewa ya karasa mulki sun ce ba ruwansu da yarjejeniyar party su constitution suke aiki da shi, to kuma kada wanda ya yarda da party agreement.Idan kasan kai mutumin kirkiri ne kuma kasan zaka iya kawowa al’umma mafita a cikin wannan yanayin da ake ciki to mutum kawai ya fito.Ya kuma jawo hankalinsu akan kada su kuskura da wani abu wai shi consensus, abuga kowa ya san matsayinsa, sannan yayi kira ga jama’a da kada su cewa zasu yi party ko sak su zabi mutanen kirki a cikin kowace jam’iyya.Sannan yayi kira ga jama’a da su dukufa a cikin sujjadar sallalinsu na cikin dare suna fadin WAJA’ALLANA MIN LADUNKA WALIYYAN, WAJA ALLANA MIN LADUNKA NASIRA. In Sha Allah, Allah zai kawo mana shugabanni wadanda zasu ji tausayinmu kuma a samu canji.Salisu Hassan Webmaster0803889203011/04/2022

https://fb.watch/ckYohg4Jz7

https://fb.watch/ckYrjih4xr/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button